14 Afirilu 2018 - 15:57

Tun Ranar Alhamis garin kaduna ya cika makil babu masaka tsinke duk da raba wannan taro da akayi zuwa Abuja amma duk ta inda ka shigo kaduna gisilun motoci zaka rika karo da shi ta ko wanne wuri. Bazaka iya musalta yawan mutanen da suka halacci wannan taron ba domin ni kaina da naje wajen na kasa isa cikin filin taron sabi da tsananin yawan muta ne.

kaduna

kaduna

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja